Wannan gida mai albarka angina shine dan farantawa masoya annabi s.a.w wajan saukar muku da tarihin fiyayye halitta sahibil husni waljamali tare da tafsirai da kuma littattafan addinin muslunci domin ku karu kuma ku ilimantu sannan kuma muna godiya sosai a gareku wajan tsayawa sauraro da kukeyi hakan yana kara mana himma sosai wajan kawo muku akan lokaci kada kumanta dinga danna SUBSCRIBE tare kararrawar sanarwa da zarar mundora zaku dinga sani mungode.