in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
Karka Yarda Wani Shege Yasake Cimaka Sadaki Ƙasa Da Dubu Dari Yayi Kadan. https://youtu.be/q-D6Rw-ceHo?si=n5_Og...
156 - 0
Allahu Akbar-Allahu Akbar Duk wanda ya dogara da Allah Tabbas zai samu mafita a rayuwa. Duk abinda kakeyi ka tsaya kaji wannan labari na yan mata uku, akwai darasi me tarin yawa a cikinta. https://youtu.be/UHr4aapueVg?si=7ofwb...
292 - 0
Alhamdu lillah! Alhamdu lillah!! Alhamdu lillah!!!
Muna sanar da 'yan'uwa tare da albishir cewa, Promotion din Babban Malaminmu Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo (H) ya fito, Wanda ya cira daga Associate Professor zuwa Professor a Jami'ar Bayero ta Kano.
Yanzu Malam (H) Professor ne a Hadisin Manzon Allah (SAW).
Muna addu'ar Allah ya sa albarka a wannan mataki da aka kai ya kara albarkar rayuwa. Amin.
577 - 16
Inna Lillahi wa inna ilayhi raji'un waɗannan dakuke gani yanyi maciya amana, domin ya mallaki filin me gidansa
ya kashe me gida ya kuma ƙona gawar. https://youtu.be/e8xeJlKH_2s
42 - 0
MAINENE WAYEWA?
1. Wayewa shi ne ka riƙe addinin ka da kyau.
2. Wayewa shi ne ka rike al'adun ka masu kyau.
3. Wayewa shi ne ka gane alkhairi ka aikata shi, kuma ka gane sharri ka guje shi.
4. Wayewa shi ne ka haɗa neman duniya da lahira, domin duniyar ka ta yi kyau, haka lahirar ka.
5. Wayewa shi ne ka zama mai kishin ƙasar ka da al'ummar ka.
6. Wayewa shi ne ka gane masoyinka da maƙiyin ka kuma ka iya zama da kowa.
7. Wayewa shi ne ka yiwa kanka shiri, domin ajiya maganin wata rana.
8. Wayewa shi ne ka iya aje komai inda ya dace, sanda ya dace, kamar yadda ya dace.
9. Wayewa shi ne ka auna magana kafin ka faɗe ta, ka zo kana nadama .
10. Wayewa shi ne Kasan za a mutu, kuma za a gamu da Allah, kuma zai yi hisabi, don haka ka fara yiwa kanka tun daga nan duniya .
11. Wayewa Shi ne ka rayu idan za ka iya, ba cuta ba cutarwa, kuma kada kayi abin kunya da zai dame ka nan gaba.
12. Wayewa ka shi ne ka yadda da yadda Allah ya yi ka, Kada ka rena kanka da baiwar da Allah ya yi maka.
408 - 5
Duk abun da Allah Ya kaddara arzikinka ne sai ya zo maka koda kuwa kana daure ne da igiya.
✍️ Umar Shehu Zaria
225 - 5
KADAN DAFIN SHI'A
Za A Iya Mutu'ah Da Macen Dabba Idan Ba A Samu Macen Mutum Ba - Imam Khumaini
"Idan Mutum Ya Tsinci Kanshi Cikin Tsananin Sha'awar Saduwa Da Mace, Kuma Ya Kasance Babu Mace Mutum Wadda Zai Yi Mutu'ah Da Ita, To Halal Ne Ya Yi Mutu'ah Da Dabba, Kamar Saniya,Tunkiya, Akuya, Jaka, Goɗiya Ko Raƙuma etc.
Amma Ya Sani Cewar Bayan Kammala Saduwa Da Dabbar Zai Kasheta Sannan Ya Binne Gawar, Kar Ya Sayar Kuma Kar Aci Naman"
- Imam Khomaini Jagoran 'Yan Shi'an Duniya A Littafinshi Mai Suna " Tahrir Al- Wasilah'.
Copied.
152 - 4
Wannan channel an samar dashi ne domin yada karatuttukan malaman sunnah.