Wannan Tasha Mai Albarka Zamu Dunga Kawo Muku Abubuwan da Zaku Karu Dashi, Wanda Suka Shafi Addinin Musulunci: Kama Daga Karatun Al-Qur'ani (Musabaqa), Tafsirai, Wa'azuzzuka, da ma wasu Abubuwan da suka shafi Rayuwan Duniya Wanda bai Sabawa Islam ba, kamar Labarai, Hikayoyi, Wake na Ilimi da Adabi, Barkwanci da dai Sauran su.
Kuyi Subscription din Channel Namu Sannan Ku Danna Kararrawar Sanarwa tare da liking. Kuma ku Gayyato Yan Uwanku da Abokan Arziki Domin Karuwa da abubuwan da zamu gabatar.