Channel Avatar

HAUSA EXPRESS TV @UCHzQf7rvYUFPYCoDYNNZtoA@youtube.com

6.3K subscribers - no pronouns :c

HAUSA EXPRESS TV SLM yan'uwana Maza da Mata Da sunan Allah


About

HAUSA EXPRESS TV

SLM yan'uwana Maza da Mata
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Kamar yadda kuka sani, sunan wannan tashar (chennel) HAUSA EXPRESS TV

A wannan tashar zanrinka kawomuku bidiyoyi ne da yaren Hausa na ilimantarwa daidai gworgwadon abinda Allah ya sanardani
Ga kadan daga cikinsu

Gyaran waya
Yadda ake cire security na waya
Yadda ake cire security na Google Account na wayar Android
Yadda ake wayar Android saga cikin Google Account
FRP bypass
Bypass Google Account
Koyarda flashing
Dukansu da hannu zakayi Ba tareda kayi anfanida computer Ba,
Kalama soyyaya
Editing
Da sauransu

Don Allah sai hakuri kayi mini Subscribe domin karamin kwaringyuwa
Sannan idan ka kalli videona Dan Allah ka danna mai like, hakan yanasa injidadi, nagode da aramini lokacinka da kayi. Thanks

Please SUBSCRIBE my chennel thank you

Hausa express tv / tashar al'umma