(YAYYAFI FARU COMEDIAN'S TV)
Mun bude wannan channel ne Mai albarka domin mu nishadantar daku masoyanmu ala kulli yaumin da zafafan wasannin comedy dinmu.
Masu dauke da barkwanci,raha, bandariya, ilmantarwa fadakarwa kai harma da wa'azantarwa.
Saboda haka muna rokonku daku yimana subscribe sannan ku danna alamar karaurawa domin more wadannan wasannin namu.
Ku tuna farin cikinku shine abin alfaharinmu akowane irin lokaci.
Mungode_Mungode da kulawarku akanmu Allah yabar xumunci.